Thursday, 9 May 2019

Ina tare da Sarki Sanusi: Ba zu kasance akan mulki har abada ba>>Gwamnan Gombe

Gwamnan jihar Gombe, Ibrahim Hassan Dankwambo ya bayyana ra'ayinshi akan ragewa sarkin Kano, Muhammad Sanusi karfi da gwamnatin jihar Kano ta yi ta hanyar kirkirar karin masarautu 4.


Gwamnan ya bayyana cewa, ba zamu kasance akan mulki ba har abada.

Sannan yawa jama'ar barka da watan Ramadana, ya kuma bayyana cewa yana tare da sarki Sanusi.

No comments:

Post a Comment