Saturday, 11 May 2019

JAMB ta saki sakamakon jarabawa: Duba yanda ake ganin sakamakon

Hukumar shirya jarabawar shiga jami'a ta JAMB a akarshe dai ta saki sakamakon jarabawar dalibai na wannan shekarar da suka rubuta.Rigistarar hukumar, Farfesa Ishaq Oloyede ya tabbatar wa manema labari da wannan labari sannan ya bayyana cewa daliban zasu iya duba sakamakon jarabawar ta wayarsu ba tare da zuwa Cafe ba.

Za'a iya duba sakamakon jarabawar ta hanyar aika wa da sakon 'RESULT' zuwa '55019'

No comments:

Post a Comment