Friday, 17 May 2019

Kalli Hafsat Idris akan dutsen Uhud

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hafsat Idris kenan a wadannan hotunan ita da diyarta akan dutsen Uhud yayin da take aikin Umrah a kasa me tsarki, muna fatan Allah ya amsa Ibada.

No comments:

Post a Comment