Tuesday, 14 May 2019

Kalli hoton Maryam Gidado na karatun Qur'ani

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Gidado kenan a wannan hoton nata yayin da take karatun Qur'ani. Muna mata afatan Alheri.



No comments:

Post a Comment