Wednesday, 22 May 2019

Kalli hotunan Tinubu da Sanata Danjuma Goje a Saudiyya


Jigo a jam'iyyar APC, Bola Ahmad Tinubu kenan a wadannan hotunan inda yake tare da Sanata Danjuma Goje a kasa me tsarki inda suka je aikin Umrah, muna fatan Allah ya amsa Ibada.
No comments:

Post a Comment