Thursday, 16 May 2019

Kalli karin hotunan Shugaba Buhari a ziyarar da kai kasar Saudiyya

Shugaban kasa, Muhamnadu Buhari kenan a wadannan hotunan a kasar Saudiyya inda yaje aikin Umrah, jami'an tsaron kasar sun bashi tsaro na musamman.

No comments:

Post a Comment