Sunday, 26 May 2019

Kalli kayataccen hoton Hadiza Gabon da kakarta

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon kenan a wannan hoton inda take tare da kakarta, sun haskaka, muna musu fatan Alheri.No comments:

Post a Comment