Thursday, 2 May 2019

Kalli kayataccen hoton Nazir Sarkin Waka

Tauraron mawakin Hausa, Nazir Ahmad, Sarkin Wakar Sarkin Kano kenan a wannan kayataccen hoton nashi inda yake tare da 'ya'yanshi da fadawa. Muna mai fatan Alheri.No comments:

Post a Comment