Monday, 20 May 2019

Kalli kayatattun hotunan A'isha Tsamiya a kasar Saudiyya

Tauraruwar fina-finan Hausa, A'isha Tsamiya kenan a wadannan hotunan nata data sha kyau wadanda ta dauka a kasa me tsarki inda ta je aikin Umrah, muna fatan Allay ya amsa Ibada.
No comments:

Post a Comment