Saturday, 11 May 2019

Kalli kayatattun hotunan Gwamnan Kaduna wajan kaddamar da makarantar sojin Ruwa

Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai kenan a wadannan hotunan yayin da ya halarci bude wata makarantar sojin ruwa, Jiya Juma'a a karamar hukumar Kachia dake jihar Kaduna.Gwamnan ya tabbatar da cewa gwamnatinshi zata bayar da taimako dan ganin nasarar wannan makaranta.

1 comment:

  1. Enter your comment...baba aruhe baba agyara malan nasir ahmad el rufa'i allah yakara basira

    ReplyDelete