Sunday, 12 May 2019

Kalli kayatattun hotunan Hafsat Idris da 'yan gidansu

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hafsat Idris kenan a wadannan hotunan inda take tare da 'ya'yanta da mahaifiyarta, sun haskaka, muna musu fatan Alheri.
No comments:

Post a Comment