Sunday, 5 May 2019

Kalli kayatattun hotunan Rahama Sadau da 'yan uwanta

Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau kenan a wadannan hotunan da ta dauka tare da kyawawan  'yan uwanta, sun haskaka, tubarkallah,muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment