Friday, 17 May 2019

Kalli kwalliyar Juma'a ta Rahama Sadau

Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau kenan a wadannan hotunan nata data sha kyau, ta yiwa masoyanta gaisuwar barka da Juma'a.
No comments:

Post a Comment