Wednesday, 15 May 2019

Kalli sabuwar rigar Juventus da kudin da ake seda me dauke da sunan Ronaldo

Kungiyar kwallon kafa ta Juventus ta bayyana sabuwar rigar da 'yan kwallonta zasu rika sakawa a kakarwasa ta 2019/20. Hoton sabuwar rigarne a sama kamar yanda ake gani.Ana sayar da rigar da babu sunan kowa a jikinta kan Fan 80 idan mutum zai siya daga shafin kungiyar.

Sannan idan mutum zai sayi rigar me dauke da sunan Ronaldo akwai karin fan 15 da zai biya hakan farashin yake idan mutum na so a rubuta mai sunanshi akai.

No comments:

Post a Comment