Thursday, 16 May 2019

Kalli sabuwar rigar Manchester United a kakar 2019/2020


Kungiyar kwallon kafa ta Manchester United ta bayyana sabuwar rigar da zata yi amfani da ita a kakar wasannin 2019/2020. Hoton rigarce a sama kamar yanda ake gani.


Ana sayar da kowace akan fan 64.

No comments:

Post a Comment