Wednesday, 22 May 2019

Kalli Umar M. Shariff da mahaifiyarshi sunje aikin Umrah

Tauraron mawakin Hausa kuma jarumi a fina-finan Hausa, Umar M. Shariff kenan a wannan  hoton inda yake tare da mahaifiyarshi da suka je aikin Umrah tare.Muna fatan Allah ya amsa ya dawo dasu lafiya.

No comments:

Post a Comment