Monday, 6 May 2019

Kalli wasu ma'aurata 'yan Arewacin Najeriya da suka samu sakamakon da yafi na kowane dalibi kyau a jami'ar kasar malasiyaWadannan wasu ma'auratan Najeriyane daga yankin Arewa, Yamusa Bello da matarshi, Habiba Muhammad da suka kammala karatun digirin Ph.D daga Jami'ar Teknologi dake kasar Malasiya da sakamakon da yafi na kowane dalibi kyau.

Sun kammala karatun nasu a rana daya 29 ga watan Aprilun daya gabata.

No comments:

Post a Comment