Monday, 20 May 2019

Kalli yanda aka damkawa Ronaldo kyautar dan wasan Seria A mafi daraja

Tauraron dan kwallon kafar kasar Portugal me bugawa kungiyar Juventus wasa, Cristiano Ronaldo kenan a wadannan hotunan yayin da aka damka mai kyautar karramawa a matsayin dan wasan Seria A mafi daraja a kakar wasan 2018/19.
No comments:

Post a Comment