Saturday, 11 May 2019

Kalli yanda aka yi nadin sabbin sarakuna 4 a Kano

Gwamna Dr. Abdullahi Umar Ganduje OFR da mataimakin sa Dr. Nasiru Yusuf Gawuna a wajen bikin taya murna da godiya na nadin sababbin Sarakuna na yanka masu daraja ta daya da suka hada da:1- Sarkin Rano Alhaji Tafida Abubakar Ila

2- Sarkin Gaya Alhaj Ibrahim Abdulqadir Gaya

3- Sarkin Bichi Alhaji Aminu Ado Bayero

4- Sarkin Karaye Alhaji Dr Ibrahim Abubakar II

An yi wannan taro ne a dakin taro na Sani Abach dake Kofar Mata.


No comments:

Post a Comment