Wednesday, 8 May 2019

Kalli yanda Azumin jiya ya ba Fati Shu'uma wahala

Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Shu'uma kenan a wannan hoton inda take nuna yanda Azumin jiya ya bata wahala, ta rubuta a shafinta cewa, Ba zaku gane ba naje kasuwane kunsan akwai rana dole naji Azuminnan.
No comments:

Post a Comment