Thursday, 30 May 2019

Kalli yanda Dolapo Osinbajo ta gaishe da shugaba Buhari

Uwargidan mataimakin shugaban kasa, Dolapo Osinbajo kenan take gaishe da shugaban kasa, Muhammadu Buhari jiya a wajan bikin rantsar dashi a karo na biyu da ya wakana a Eagle Square.No comments:

Post a Comment