Sunday, 12 May 2019

Kalli yanda Kanawa suka tarbi Sarki Sanusi bayan dawowa daga kasar waje

Wadannan hotunan dawowar me martaba sarkin Kano, Muhammad Sanusi na II ne daga kasar waje inda da dama suka taru suka mai tarba me kyau.No comments:

Post a Comment