Sunday, 19 May 2019

Kalli yanda Maryam Yahaya ta hadu da Pogba a Saudiyya


Wani bidiyo daya bayyana a shafukan sada zumunta ya nuna tauraruwar fina-finan Hausa da taje aikin Umrah, Maryam Yahaya ta hadu da tauraron dan kwallon Manchester United, Paul Pogba wanda shima yana can kasa me tsarki inda yake Umran.

An ji muryarta tana fadin la ga Pogba.
Kalli bidiyon a kasa:

No comments:

Post a Comment