Tuesday, 21 May 2019

Kalli yanda Ronaldo ya buge budurwarshi da danshi da kofin Seria A

A yayin da tauraron dan kwallon Juventus, Cristiano Ronaldo ke murnar daga kofin Seria A, kofin ya subuce mai daga hannu inda bisa kuskure ya make danshi.Lamarin ya dauki hankula inda aka ga mahaifiyar Ronaldon na duba fuskar yaron dan ganin ko yaji ciwo.

Jim kadan da faruwar hakan sai kuma Ronaldon ya sake buge budurwarshi Georgina Rodriguez da kofin a kirji. 

Ronaldo ya dauki kofin na Seria A a karin farko kenan a kakar wasa ta farko da yaje Juventus.No comments:

Post a Comment