Monday, 6 May 2019

Kalli yanda Sadiq Sani Sadiq yawa gwagware wakar tashi gari ya waye

Tauraron fina-finan Hausa, Sadiq Sani Sadiq ya yiwa masoyanshi gaisuwar fara azumin watan Ramadana daga nan yawa gwagware wakarnan ta al'ada da aka saba yi a kasar Hausa inda yace mutum yayi aure ko kuma yayi ta makara.No comments:

Post a Comment