Sunday, 19 May 2019

Kalli yanda shugaba Buhari ke sassarfa(saee) a Safa da Marwa yayin aikin Umrah

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a wannan hoton bidiyon yake sassarfa a yayin da yake gudanar da aikin Umrah a kasa me tsarki tare da iyalai da mukarrabanshi. Muna fatan Allah ya amsa ya kuma dawo dasu gida lafiya.
No comments:

Post a Comment