Monday, 20 May 2019

Kalli yanda shugaba Buhari ya gana da limamin masallacin Harami

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a wadannan hotunan yayin ganawar da yayi da limamin masallacin Harami, Sheikh Saleh Abdullahi Bin Humaid a kasar Saudiyya.A wani hoton kuma shugaba Buharine tare da gwamnan jihar Zamfara da mukarrabanshi yayin da suke sallar Magrib.No comments:

Post a Comment