Friday, 10 May 2019

Kalli yanda Shugaba Buhari yayi buda baki da Tinubu

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a wadannan hotunan inda yake tare da jigo a jam'iyyar APC, Bola Ahmad Tinubu inda suka yi buda baki tare a fadar gwamnatin tarayya dake Abuja.


No comments:

Post a Comment