Monday, 27 May 2019

Kalli yanda Wata baiwar Allah ta canja rayuwar wani Almajiri

Tauraruwar 'yar kasuwar nan me kamfanin L&N Interior, Laylah Ali Othman kenan,  A wannan hoton Inda take are da wani Almajiri da kwanakin baya hoton bidiyonshi ya watsu sosai a shafukan sada zumunta saboda yanda yake da kazanta ga rashin lafiya. Laylah dai ta dauki Almajirin inda yanzu yadawo cikin koshin lafiya.Wasurahotannin ma suncehar ta Sakashiamakaranta

Muna fatanAllah yasakamatada Alheri.

No comments:

Post a Comment