Tuesday, 14 May 2019

Kalli yanda wata baiwar Allah ta suma bayn da ta yi arba da sarkin Kano

Wadannan hotunan wata baiwar Allah ce da ta suma saboda tsabar murnar yin arba da sarkin Kano, Muhammad Sanusi na II. Ta fadi cewa Alhamdulillahi yau naga sarki sannan sai ta suma.Abin ya dauki hankula sosai a shafukan sada zumunta.

Sarki Sanusi ya samu tarba me kyau daga gurin jama'ar Kano bayan dawowa da yayi daga kasar waje.No comments:

Post a Comment