Sunday, 12 May 2019

Kanun Labaran Mujallar Fim ta wannan watan

MUJALLAR FIM TA WANNAN WATAN TA FITO:-

1. Mutu-Ka-Raba: Alkawarin Da Adam A. Zango Ya Yi Wa Iyayen Safiya Chalawa

2. Tubarkalla! Mujallar Fim Ta Cika Shekara 20! 'Yan Fim Sun Yaba Da Gudunmawar Ta

3. Mutuwar Binta Kofar Soro Ta Girgiza 'Yan Fim

4. Dalilin Mutuwar Aure Na -- Hira Da Tumba Gwaska

5. Dalilin Bayyana Soyayya Ta A Fili Ga Mata Ta -- Hira Da Sadiq Sani SadiqWASU LABARAN A CIKI...

* Binta Kofar Soro Ta Aurar Da Autar Ta

* Takarar MOPPAN Ta Fara Zafi

* Ishaq Sidi Ya Samu Tagwaye

* Deeni Ya Haifi Deeni

* Jamila Umar Tanko Ta Yi Aure

* Teema Dan-Borno Ta Auri Alkali

* Yadda Aka Sasanta Ali Nuhu Da Adam Zango

* Rigimar Hadiza Gabon Da Amina Amal ta Kazance

* Aunty Baby Ta Fadakar Da Matan Arewa

* An Yi Taron Tunawa Da Kasimu Yero

DA SAURAN DIMBIN LABARAI

Nemi taka, kada a ba ka labari


No comments:

Post a Comment