Monday, 13 May 2019

Karanta abinda JAMB tace kan matsalar duba sakamakon jarabawa da wasu ke fama dashi

Hukumar shirya jarabawar shiga Jami'a ta JAMB ta yi magana akan yanda wasu dalibai ke samun cikas wajan duba sakamakon jarabawar tasu.A wani sako data fitar ta shafinta na sada zumunta, JAMB tace, ta lura wasu dalibai na shan fama wajan duba sakamakon jarabawar nasu a kan wasu layukan waya. Ta kara da cewa kamfanonin sadarwa mallakin layukan wayar na dukkanin me yiyuwa dan ganin an shawo kan lamarin.

No comments:

Post a Comment