Monday, 13 May 2019

Karanta abinda Salah ya gayawa diyarshi bayan lashe kyautar takalmin zinare da yayi

Bayan samun nasarar lashe kyautar takalmin zinare da ake baiwa dan wasan da ya fi yawan kwallaye a gasar Premier League wadda aka bashi tare da Aubameyang da Mane, Mohamed Salah ya gayawa diyarshi wata magana data dauki hankula.Salah ya saka hoton shi inda yake rike da kyautar ta takalmin zinare da aka bashi inda yake tare da diyarshi  ya rubuta a shafinshi na Twitter cewa, Nasan muna da wani a gida. Wannan sabone.


No comments:

Post a Comment