Friday, 3 May 2019

Karanta abinda wata mata kewa mijinta da ya dauki hankulan mutane sosai


Wata mata ta sha yabo sosai a shafukan sada zumunta saboda irin abin kirkin data bayyana da takewa mijinta, matar ta bayyana a shafinta na Twitter cewa ko sau 10 wayar mijinta zata yi kara, ko kallon ta ba ta yi, ballantana ta dauki kiran.

Wannan abu yasa da dama suka yaba mata inda suka rika kiranta da matar kirki:

No comments:

Post a Comment