Saturday, 4 May 2019

Karanta amsar da mutane suka baiwa wani masoyin Arsenal da yace kallon Game of Thrones bata idone


Wani mutum masoyin kungiyar kwallon kafa ta Arsenal da ya bayyana cewa kallon Game of Thrones bata idone ya samu martani kala-kala inda akaita mai ba'a, wani yace mai kallon Arsenal duk sati suna rashin nasara shi kuma wannan menene?.

Hakanan shima wani ya bashi amsar cewa, amma kana kallon Kwallon Arsenal ai.


No comments:

Post a Comment