Friday, 10 May 2019

Karanta sanarwar ajiye aiki da Malam Aminu Daurawa ya fitar

Alhamdu Lillahi

Ni da abokan aikina, yau mun ajiye mukaman da mai girma Gov ya bamu, bisa wasu dalilai, da za a jisu nan gaba, muna yiwa Jihar Kano fatan alkhairi da zaman lafiya da ci gaba.


SHAIK ABBA ADAM KOKI  SHUGABAN HUKUMAR ALHAZAI TA KANO
SHAIK ABUBAKAR UMAR KANDAHAR KWAMISHINAN DINDINDIN NA DAYA A HUKUMAR SHARIA TA KANO

DR MUHAMMAD NAZIFI INUWA KWAMISHINAN ZAKKA NA BIYU A HUKUMAR ZAKKA
MUHAMMAD AMINU IBRAHIM DAURAWA DAGA KWAMANDAN HISBAH.No comments:

Post a Comment