Saturday, 18 May 2019

Karanta yanda Yabawa Atiku da Fati Muhammad ta yi ya jawo cece-kuce


Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Muhammad wadda tana daga cikin na gaba-gaba wajan yada manufofin dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP a zaben 2019, Atiku Abubakar, ta sha martani kala-kala bayan da ta yabawa gwanin nata da tallafawa jama'ar jihar Zamfara.

Fati ta saka wani hoto da ake yada cewa a kasar Gambia aka daukeshi me dauke da kayan abinci inda ta yabawa Atiku Abubakar da tallafawa jama'ar jihar Zamfara, saidai wasu na ganin cewa hoton ba ma a Najeriya aka daukeshi ba.

GA yandan ta kasance:

No comments:

Post a Comment