Monday, 13 May 2019

Karin hotunan yanda mutanen Kano suka tarbi Sarki Sanusi

Wadannan hotunan yanda jama'ar Kano suka tarbi Sarki Muhammad Sanusi na II kenan da yammacin jiya bayan da ya dawo daga kasar waje.


No comments:

Post a Comment