Wednesday, 15 May 2019

Kayatattun hotunan Maryam Yahaya daga kasar Saudiyya

Tauraruwar fina-finan Hausa,Maryam Yahaya kenan a wadannan hotunan nata data dauka a kasar Saudiyya inda taje aikin Umrah, ta hasakaka, muna mata fatan Alheri.No comments:

Post a Comment