Friday, 17 May 2019

Kayatattun hotunan taurarin fina-finan Hausa a kasa me tsarki da suka je Umrah

Taurarin fina-finan Hausa, Maryam Yahaya, Hauwa Waraka, Salisu Fulani, Fatima Yola dadai sauransu kenan a wadannan hotunan da suka je kasa me tsarki dan yin Umrah. Muna fatan Allah ya amsa Ibada ya kuma dawo dasu gida Lafiya.No comments:

Post a Comment