Wednesday, 29 May 2019

Kayatattun hotunan yanda aka rantsar da shugaba Buhari a zango na biyu

Wadannan hotunane daga Eagles Square inda aka rantsar da shugaban kasa, Muhammadu Buhari a karo na biyu na zangon mulkinshi tare da mataimakinshi farfesa Yemi Osinbajo.Mayan baki da suka halarci gurin sun hada da tsohon shugaban kasa, Yakubu Gowon da Bola Ahmad Tinubu, Shugaban APC, Adams Oshiomhole, Bisi Akande, dadai sauransu
No comments:

Post a Comment