Thursday, 2 May 2019

Ko kema sai an turo miki Hadiza Gabon: Kalli hoton Maryam Gidado da ya jawo cece-kuce sosai

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Gidado kenan a wannan hoton nata da ya jawo cece-kuce sosai bayan da ta sakashi a shafinta na sada zumunta, da dama sun yi Allah wadai da hoton.Daya daga cikin wanda suka bayyana ra'ayinsu akan hoton ta bayyana cewa shin ko sai an turo miki Hadiza Gabonne kamin ki daina wannan fitasarar?

A kwanakin baya Maryam ta saka wani hoto da ya jawo irin wannan cece-kuce wanda har saida babban jarumi kuma mawaki, Adam A. Zango ya ce mata ta cireshi.

Ga wasu daga cikin ra'ayoyin da mutane suka bayyana akan wannan hoto :No comments:

Post a Comment