Monday, 20 May 2019

Komai Ya Yi Farko: Kalli yanda 'yan majalisa da suka kammala wa'dinsu ke kwashe kayan su daga majalisa

Sanatoci da 'yan majalisar tarayya da ba su yi takara ba, da kuma wadanda suka fadi zabe, sun fara hada yana-su-yana-su daga cikin farfajiyar majalisar.No comments:

Post a Comment