Wednesday, 29 May 2019

KOTU TA DAKATAR DA KAMA SHUGABAN MA'AIKATAN SARKIN KANO

Wata babbar kotun jihar Kano karkashin Mai Shari'a S. B Namallam ta dakatar da hukumar karbar korafi da yaki da rashawa ta jihar Kano daga damke shugaban ma'aikatan Sarkin Kano, Alhaji Munir Sanusi, da sauran wasu ma'aikatan sarkin guda biyu. Alkalin ya dage zaman kotun zuwa ran 13 ga watan Yuni, 2019.
Sarauniya.

No comments:

Post a Comment