Wednesday, 15 May 2019

Lawal Ahmad da mahaifiyarshi a kasar Saudiyya

Tauraron fina-finan Hausa, Lawal Ahmad kenan a wadannan hotunan inda yaje kasar Saudiyya, aikin Umrah tare da mahaifiyarshi, muna musu fatan Allah ya karba Ibada ya kuma dawo dasu lafiya.
No comments:

Post a Comment