Tuesday, 14 May 2019

Lawal Ahmad da mahaifiyarshi sun tafi Umrah

Tauraron fina-finan Hausa, Lawal Ahmad kenan a wannan hoton inda yake tare da mahaifiyarshi a filin jirgin sama. Ya bayyana cewa suna kan hanyarsune ta zuwa Umrah inda yayi rokon a sakasu a addu'a.Muna fatan Allah ya kaisu ya kuma dawo dasu lafiya.

No comments:

Post a Comment