Tuesday, 14 May 2019

Ma'aikaciyar BBC, Madina me shanu ta yi murnar zagayowar ranar haihuwarta

Tauraruwar ma'aikaciyar BBChausa, Madina Meshanu ta yi murnar zagayowar ranar haihuwarta, muna tayata murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.
No comments:

Post a Comment