Thursday, 16 May 2019

Madrid ta fara zawarcin Mohamed Salah

Wasu rahotanni na alakanta tauraron dan kwallon Liverpool, Mohamed Salah da kungiyar Real Madrid inda rahotannin suka ce tuni har Madrid ta bayyana aniyarta ta sayen dan wasan dan asalin kasar Egypt.Wani tauraron dan jaridar kasar Faransa, Philippe Carayon ne ya bayyana haka a wata hira da aka yi dashi. Yace tuni magana ta fara kankama tsaknin kungiyoyin biyu.

Abin jura dai a gani shine idan hakan ta tabbata.

No comments:

Post a Comment