Monday, 13 May 2019

MAHAIFIN KWANKWASO YA YI WA SARKIN KARAYE MUBAYI'A

Mai Girma Majidadin Karaye, Hakimin Madobi Alhaji Musa Kwankwaso jiya a garin Karaye lokacin da ya jagoranci dagatai da limamai na garin sa domin yin mubaya'a ga sabon Sarkin Karaye Alhaji Dr Ibrahim Abubakar II bayan mika masa sandar mulki da Mai Girma Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje OFR ya yi jiya. 


A gaishe ka Majidadin Karaye.


No comments:

Post a Comment