Sunday, 12 May 2019

Manchester City sun daga kofin Premier

Kungiyar kwallon kafa ta Manchester City ta dauki kofin Premier League bayan da ta lallasa Brighton da ci 4-1 a wasan da suka buga yau Lahadi. Sau biyu kenan a jere City na daukar kofin wanda rabon da a samu irin haka shekaru 10 da suka gabata kenan.No comments:

Post a Comment